RAHOTO: Yadda jami’an Gwamnatin Zamfara su ka kyale ‘yan bindiga su ka bi ayarin mahajjan jihar aikin Hajjin 2023
Gwamna Lawal ya sha alwashin cewa nan da kwanaki kaɗan zai ɗauki matakin da ya dace ya ɗauka ga dukkan ...
Gwamna Lawal ya sha alwashin cewa nan da kwanaki kaɗan zai ɗauki matakin da ya dace ya ɗauka ga dukkan ...
Sama da Alhazai 52,000 suka yi kwanakin Mina, rabe a jikin rumfuna a wajen Allah-Ta'ala sannan kuma ba a bsu ...
Shugaban sashen kula da lafiyar Alhazai Isman Galadima, ya bayyana cewa Alhazai 13 ne suka rasu a lokacin aikin Hajji ...
Baya ga tsananin zafin rana da ake yi, ga kuma rashin wurin zama, mahajjatan Najeriya a Mina na fama da ...
Shugaban kungiyar likitocin NAHCON, Usman Galadima ne ya bayyana haka a ranar Asabar a yayin wani taron hukumar a birnin ...
Za a gudanar da hawan Arfat ranar Talata mai zuwa, sannan a gudanar da babban Sallah ranar Laraba.
Ya ce wasu da dama daga cikinsu mahukuntan Saudiyya sun kwace magungunan su tun a filin jirgin sama
A jiya mahukunta su ka ce mana gwamnatin Jihar Filato ce ba ta saki kuɗaɗen da ya ma'aikatan kula da ...
Ya ƙara da cewa wannan Umra ce za ta kasance ta ƙarshe da Shugaba Buhari zai yi a matsayin sa ...
Maniyyata daga jihar Edo za su biya naira N2,968,000.00 sannan na jihohin Ekiti da Ondo za su biya N2,980,000.000