• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 23, 2017
in Rahotanni
0
Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci

Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun maganganu da makamantansu, shi ya sa ma ake kiranta da sunan “ZAKKAR
FIDDA-KAI”

HUKUNCIN ZAKKAR FIDDA-KAI:

Bayar da wannan Zakkar wajibi (farilla) ne, kamar yadda Hadisin Abdullahi Dan Umar (RA) ya nuna. (Riwayar Bukhari da Muslim)

Kuma ta na wajaba ne a kan ‘da, ko bawa namiji ko mace, babba ko yaro, matukar dai musulmi ne wanda ya mallaki abincin wuni daya, na sa da na iyalansa, ba sai wanda ya mallaki dukiya mai yawa ba.

Abdullahi Dan Abbas (RA) yace: “MANZON ALLAH (SAW) YA FARLANTA ZAKKAR FIDDA KAI, TSARKAKEWA NE GA MAI
AZUMI, DAGA MAGANGANUN DA BA SU DACE BA, KUMA ABINCI NE GA MISKINAI..” (Riwayar Abu Dauda, Ibnu Maja).

Abdullahi Dan Umar (RA) kuma cewa ya yi: “MANZON ALLAH (SAW) YA YI UMURNI DA ZAKKAN FIDDA KAI GA YARO DA
BABBA, ‘DA DA BAWA, DAGA WADANDA KUKE KULAWA DA SU” (Riwayar Daru Kudniy) .

Don haka mai gida mai hali zai ba da nasa da na iyalansa da kuma yaransa gaba daya wadanda dai suke karkashinsa, Sun yi azumi ne ko ba su yi ba, don faranta ran talakawa da miskinai ranar sallah kada su je bara ko roko, ana cikin farin ciki su kuma suna bakin ciki, shi ya sa aka ce a ba su don a faranta mu su rai.

ABIN DA ZA A BAYAR:

Za a bayar da Sa’i guda ne na kowane mutum daga dukkan nau’in abin da ake kiransa abinci, ba lallai sai dabino ko Sha’ir ko Alkama ba, wannan shi ne bayanin da malamai suka tabbatar.

Don haka za a iya bayar da sa’in dawa, gero, masara, shinkafa da garin hatsi, ko na kwaki, matukar dai abinci ne babu laifi.

[Dun karin bayani duba Sifatu Saumin Nabiyyi (SAW) Akwai Malaman da suke ganin in har akwai bukatar a bayar da
kima, ko kudi, ana iya bayarwa, amma a bayar da abin da shi ya fi.

KARIN BAYANI:

Sa’i shi ne Muddin Nabiyyi guda hudu, cikin tafukan hannun matsakaicin mutum a hade shi ne Muddin Nabiyyi.

LOKACIN FITARWA:

Ana bayar da wannan Zakkar ne ana gobe sallah kafin a fita zuwa Masallaci, kamar yadda Hadisin ‘Dan Umar (RA) ya nuna cewa “MANZON ALLAH (SAW) YA YI UMARNI DA BAYAR DA ZAKKAN FIDDA KAI KAFIN FITAN MUTANE ZUWA
MASALLACI” [Bukhari da Muslim].

Amma ya halatta a bayar kwana daya ko biyu kafin sallah, saboda maganan Nafi’u (RA) da ya yi na cewa “ABDULLAHI ‘DAN UMAR (RA) YA KASANCE YANA BA DA WADANDA SUKE KARBAN (Zakkar), SUN KASANCE ANA BA SU NE KUWA KAFIN RANAR SALLAH DA KWANA ‘DAYA KO BIYU” (Bukhari da Muslim).

Don haka ni ina ganin bayarwa kafin kwana ‘daya ko biyu shi ya fi, don mutane su samu daman sarrafa abin da aka ba su, sai dai idan Zakkar da shinkafa ce ko gari, wannan kam ba ya bukatar wata wahala, ko ranar sallah ana iya bayarwa.

WANDA ZA A BA WA:-

Za a bawa miskini ne ko fakiri wanda ba ya da hali, kamar dai yadda Annabi (SAW) ya ambaci lafazin Miskini, to shi ne za a ba shi, ba lallai sai an rarraba ga wadanda aka ambace su a cikin Ayar Zakka ba cikin suratul Taubah, amma wani yana iya hawa tudu biyu, a ba shi don ya cancanta, sannan sai ya bayar don ya samu wadatuwa.

Kuma lallai ne a bayar da zakkar kafin a tafi masallacin Idi, don Annabi (SAW) ya ce: ﻓﻤﻦ ﺃﺩﺍﻫﺎ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻓﻬﻲ ﺯﻛﺎﺓ ﻣﻘﺒﻮﻟﺔ ﻭﻣﻦ
ﺃﺩﺍﻫﺎ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻓﻬﻲ ﺻﺪﻗﺔ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﺪﻗﺎﺕ ”

“DUK WANDA YA BAYAR KAFIN A JE SALLAH, ZAKKA CE KARBABBIYA, WANDA YA BAYAR BAYAN SALLAH KUMA SADAQA CE DAGA CIKIN SADAKOKI KAWAI” (Riwayar Abu Dawud da Ibnu Majah)

Don haka sai a yi kokari a bayar da wuri don a kwantar wa miskinai da hankali, a sanya musu farin ciki da walwala, a kuma rufa mu su asirinsu, don su ji dadin shagulgulan Idi tare da iyalansu da abokansu da ‘yan uwansu.

Tags: AbujaAzumiFidda KaiHausaLabaraiPREMIUM TIMESRamadanSaishawwalZakkat
Previous Post

A fara duban watan Shawwal dag ranar Asabar – Sarkin Musulmi

Next Post

Muhimman Addu’o’in biyan bukata a watan Ramadan – Imam Bello Mai-Iyali

Next Post
Reciting Quran

Muhimman Addu'o'in biyan bukata a watan Ramadan - Imam Bello Mai-Iyali

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO
  • Kotu ta daure Surajo Hamza da ya yi lalata da matan aure da karfin tsiya a Abuja
  • ANA WATA GA WATA: Rundunar SSS ta bankado ‘makircin’ wasu gwaskwayen Najeriya da ke kitsa yadda za a ruguza mika mulki ga ‘Tinubu’ a kafa gwamnatin rikon kwarya
  • Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera
  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.