Sarkin Musulmi Abubakar Saad yayi kiraga musulman Najeriya da su fara duban jaririn watan Shawwal daga ranar Asabar 29 ga watan Ramadan.
Ya kuma ba da lambobin waya da za a kira idan aka ga watan kamar haka; 0803-715-7100, 0706-741-6900, 0806-630-3077, 0806-548-0405, 0803-595-7392, 0803-596-5322 and 0803-614-9767.