Kotun koli a Abuja ta tsige sanata Abubakar Danladi da ga jihar Taraba da dan majalisar Wakilai Hermen Hembe daga jihar Benue.
Bayan haka kotun ta umurci Sanata Abubakar Danladi da ya maida duk albashin da ya karba a tsawon zamansa na majalisa nan da kwanaki 90.