Sanata Dino Melaye: Rashin Iya taku ne ko fin karfi ?
Magana ta gaskiya ba zan iya cewa Dino Melaye na murmurewa ba.
Magana ta gaskiya ba zan iya cewa Dino Melaye na murmurewa ba.
Duk wanda ya ke so ya san gaskiyar magana ya zo da kansa ya yi bincike ya gani kafin 2019.
Sanata Abubakar Danladi zai maida Albashin da aka biya a tsawon zamansa a majalisar.
Ba mu gamsu da damar da Hameed Ali ya nema ba.