Talakawa fakirai sama da miliyan 100 gwamnatin Buhari ta fidda daga tsananin Talauci a Najeriya
Sakataren shirin ciyar da 'yan makarantar Idris Goje, yace an yi maganin talauci a ƙasa da wannan shiri
Sakataren shirin ciyar da 'yan makarantar Idris Goje, yace an yi maganin talauci a ƙasa da wannan shiri
Ya ce wanda ya kai ƙara har aka soke zaɓen, ya na da 'yancin da doka ta ba shi ya ...
Akalla mutum 16 ne ƴan bindiga suka kashe sannan sun yi garkuwa da wasu mutane da dama a ƙauyukan jihar ...
Ta ƙara da cewa an yi gumurzu tsakanin sojojin da 'yan bindiga, waɗanda sun nunka sojojin yawa.
Ina da yaƙini da tabbacin cewa zan lashe zaɓen fidda gwani, lallai ina da wannan yaƙini, ina tabbatar muku da ...
Jaridar ta rawaito cewa 'yan bindigan na yi wa mata da 'yan mata fyade tare da yin garkuwa da mutane ...
Idan ba a manta ba a watan da ya gabata 'yan bindiga sun kai hari kauyen amma 'yan kungiyar sakai ...
Abubakar ya ce sakamakon yaduwar cutar Kwalara da hukumar NCDC ta fitar ya nuna cewa cutar ta kashe mutum 938 ...
A wancan lokacin wato karon farko Jediel ya yi kwanaki biyu a hannun masu garkuwa da mutanen sannan sun sake ...
Anthony dai ya bayar da dogon bayanin yadda su ka kama Bala ya kai su inda ya turbude bindigar a ...