SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanata Lawan ya damu ganin kashi 70 bisa 100 na ‘Yan Majalisa sun faɗi zaɓe
Da Lawan ke jawabi, ya nuna rashin jin daɗin yadda al'ummar da 'yan majalisar su ka yi fatali da su, ...
Da Lawan ke jawabi, ya nuna rashin jin daɗin yadda al'ummar da 'yan majalisar su ka yi fatali da su, ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Buhari ya ce Za a ciwo bashin naira tiriliyan 8:8, don a cike ...
Dama kuma jami'an INEC da su ka halarci taron sun bayyana Machina a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaɓen.
Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.
Su kan su ƴan mazaɓar sanata Lawan, Gashua sun goyi bayan ya hakura haka nan Machina ya maye gurbin sa.
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...
Ni ina ganin zaman Barau ba zai haifa masa da mai ido ba, domin ta-ciki-na-ciki.
Babba-Kaita ya canja sheka zuwa PDP ne ranar Laraba, saboda rashin jituwa da suke samu tsakanin sa da gwamnan jihar ...
Bisa wannan sanarwa, shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan zai aika wa hukumar Zabe domin a gudanar da zabe a kujerun ...
Kai da jama’a su ka zaba ana biyanka miliyoyin kudi duk wata, ina laifi don dan talaka ya ce ka ...