Sabon Wazirin Adamawa Atiku Abubakar ya halarci zaman fada a Adamawa.
Lamidon Adamawa ya nada tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa a makon da ya gabata.
Lamido ya nada Aliyu Atiku Abubakar tsohon sarautar mahaifinsa na Turaki.
Discussion about this post