NEMA bomb victim
Wani bam da ya tashi a jami’ar Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar wani maidagi a jami’ar.
Ana zaton cewa Boko Haram ne suka binne bam din a kofar shiga jami’ar.
Tuni dai jami’an hukumar BOSEMA sun dauke gawar mamacin daga inda abin ya faru.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.