KOKAWAR NEMAN KAKAKIN MAJALISA: Tsoffin ‘Yan Majalisar Tarayya sun ce Betara ne ya fi cancanta
Cikin waɗanda su ka sa hannu kan takardar bayan taron, har da Emeka Anohu, daga jihar Anambra da Golu Timothy ...
Cikin waɗanda su ka sa hannu kan takardar bayan taron, har da Emeka Anohu, daga jihar Anambra da Golu Timothy ...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a APC, Kashim Shettima, ya bayyana abin da ya kira dalilan da su ka sa ...
Ibrahim ya kara da cewa ta daɗe ta na yi masa ta'adi amma wannan da ta yi ya fi baƙanta ...
'Yan sandan jihar Barno sun garkame hedikwatar jam'iyyar NNPP dake garin Maiduguri ranar Alhamis.
Tsohuwar ta kuma je wajen 'yan nono dake Bulumkutu inda ta sace dan wata mata dake siyar da nono mai ...
PREMIUM TIMES tun a 2017 ɗin ta buga labarin wanda a cikin Janairu 2017 aka kai harin bam a sansanin ...
Idan har ba an samar da abinci wa mutane ba mutanen dake yankin dake ake fama da rikici za su ...
Ma'aikatar kiwon lafiya ta jihar Borno ta bayyana cewa mutum hudu sun kamu da cutar kurarraji na Monkey pox a ...
Kakakin gwamnatin jihar Gusau, ya shaida wa wakilin mu cewa gwamna Babagana Zulum bai san da wannan harkalla ba.
Jajari ya yi alƙawarin inganta tsaro da bunƙasa tattalin arzikin Jihar Barno idan ya yi nasara ya zama gwamna.