Dr Bilal Philips ya ziyarci jihar Bauchi

0

Malamin addinin musuluncin nan na duniya Dr Bilal Philips ya ziyarci Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abubakar a gidan Gwamnatin Jihar.

Babban Malamin ya gudanar da wa’azi ga daliban jami’ar Abubakar Tafawa Balewa.

Kafin ya bar garin Bauchi Dr Bilal ya Ya kuma ziyarci mai martaba Sarkin Bauchi Rilwanu Suleiman Adamu.

Share.

game da Author