Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya iso Najeriya da safiyar Juma’an nan.
Buhari ya sauka a filin jirgin saman sojin saman Najeriya dake Kaduna da karfe 8 na safe.
Jami’an gwamnati da shugabannin ma’aiaktun gwamnati suka tarbi shugaban kasan.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.