BIDIYO: Ra’ayoyin mutane game da ‘Tilasta’ yin Rigakafin Korona
Mutane da dama na ganin kokarin tilasta wa mutane dole sai sun yi rigakafin Korona ba daidai bane
Mutane da dama na ganin kokarin tilasta wa mutane dole sai sun yi rigakafin Korona ba daidai bane
A ranar Juma'a ne dalibai 6 da malamai 2 suka hadu da iyalansu bayan sakin su da yan bindiga suka ...
A ce wai a wannan kasa ta mu akwai manya-manya hukumomin tsaron kasa da wuraren da ake horas da manya ...
Ya ce daga bisani sun tsince shi ne kwance a daji rai a hannun Allah. " Yanzu haka ana duba ...
Darektan Hulda da Jama'a na Kwalejin Nuhu Bamalli a madadin shugaban Kwalejin, ya sanar da rufe makarantar daga ranar Juma'a, ...
Tambayar da ta yi musu shine, ko za su yarda a yi musu allurar riga kafin ko a'a.
An gina makarantar tun cikin 1924, kuma har yau a cikin ta ne ake horas da kananan sojojin Najeriya.
Domin tabbatar da tsaro Zango ya ce Jami'ar ta tattaunawa da malamai, masu ruwa da tsaki da sauran mutane kan ...
Mohammed wanda farfesa ne yana aiki a sashen koyar da harkokin noma a jami'ar Tafawa Balewa a jihar Bauchi.
Jihar Kaduna na daga cikin jihohin Arewa masu Yamma da ke fama da hare-haren yan bindiga da garkuwa da mutane.