Mutane da dama na ganin kokarin tilasta wa mutane dole sai sun yi rigakafin Korona ba daidai bane, A wannan hira kashi 99 cikin 100 da muka tattauna da su sun nuna yin haka ba daidai bane.
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=d1GQMHALKRc&w=760&h=390]
Discussion about this post