Mahara sun kashe mutane 30 sun sace sama da 100 a Kaduna
Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.
Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.
’Yan sanda sun samu yara sama 300 a makarantar horas da kangararru
Sabo ya ce maharan sin kai harin ne da misalin karfe 9:30 na safiyar Litinin.
An kashe mutane 16 a harin Kajuru
Dokar hana tattaki a jihar Kaduna na nan daram
'Yan bindiga sun harbe ‘yan sandan mobal biyu da farar hula daya a Kaduna