FALLASA: Kotu ta umarci Gwamnatin Buhari ta yi bayanin yadda aka yi da bashin dala miliyan 460 na aikin kyamarar CCTV a Abuja
Gwamnatin Buhari ta ciwo bashin dala miliyan 460 daga Chana cikin 2010, a lokacin tsohon Ministan Harkokin Kuɗaɗe na lokacin