SERAP ta bai wa Buhari kwana 7 ya bayyana adadin tulin bashin da ya ciwo wa ‘yan Najeriya
SERAP na bukatar Buhari ya bayyana dalla-dalla ayyukan da ya yi da kudaden da ya rika ciwo bashi.
SERAP na bukatar Buhari ya bayyana dalla-dalla ayyukan da ya yi da kudaden da ya rika ciwo bashi.
Ta nemi a bayyana kwangilolin dalla-dalla ko guda nawa ne da kuma wurraren da aka yi su.
SERAP ta maka Buhari kotu, ta ce a tilasta shi ya binciki Ganduje
Ba a dai sa ranar da za a fara sauraren karar ba.
Hada hukumar ta bayyana a cikin wata takarda da kakakin hukumar Malam Mohammed Haruna ya sa wa hannu.
Kungiyar rajin kare hakkin jama’a mai suna SERAP, ta yi kira ga ‘yan majalisar dattawa da ta tarayya da su ...
Adewale ya ce ofishin Shugaban Majalisar Dattawa ya tuntubi SERAP ranar Talata, yayin da ya kuma yi nuni da cewa ...