Yadda ƴan bindiga suka sace jigon APC a Kaduna
Gwamnan ya kuma tabbatar da cewa gwamnatin sa za ta mai da hankali matuka wajen yakan rashin tsaro a jihar
Gwamnan ya kuma tabbatar da cewa gwamnatin sa za ta mai da hankali matuka wajen yakan rashin tsaro a jihar
Daga karshe dai shugaban majalisan, Akpabio ya umarci tsohon gwamnan ya rusuna sannan ya kama gaban sa.
Za a cire wasu ma'aikatu daga cikin waɗansu. Shi ya sa ba a faɗi a inda za a tura kowane ...
Ya ce Tinubu ya buƙaci ya koma Legas saboda a lokacin 'yan OPC da sauran maɓarnatan ɓatagari sun addabi Legas.
Yakubu ya ce saboda haka mutane su kwantar da hankulan su, INEC ba za ta rufe yin rajistar zaɓe ba ...
Wannan tsadar man jirgi ya haifar da tsadar gudanar da zirga-zirgar, inda lamarin ya ƙara tsada da kashi 95 bisa ...
Idan ka yi zurfin tunani da hange mai nisa, zaka ga lallai fa za a samu matsalar gaske a lokacin ...
Wannan kiran ya zo ne kwanaki uku bayan da gungun wasu matasa suka iske Jonathan har gida, suka nemi ya ...
Mutane da yawa fassara farashin fam ɗin da cewa wani salo ne na ɗaure wa satar kuɗin gwamnati gindi kawai.
An tuhume-tuhume su da shigo da koken a filin jiragen sama na Akanu Ibiam da ke Enugu, a ranar 25 ...