MATSALAR MAI TA KARYA FUKAFUKIN JIRAGE: Man da ke gare mu bai wuce na zirga-zirgar kwana uku ba -Masu kamfanonin jiragen sama
Onyema ya ce ba mamaki kamfanonin jirage su fara cajin naira 120,000 a matsayin kuɗin tikitin shiga jirgi a cikin ...
Onyema ya ce ba mamaki kamfanonin jirage su fara cajin naira 120,000 a matsayin kuɗin tikitin shiga jirgi a cikin ...
Ministan harkokin Kasashen Waje Geoffrey Onyeama, ya bayyana yadda yayi fama da Korona har na tsawon makonni Uku.
Well Fargo ya biya wadannan kudaden ne a ranar 10 Ga Fabrairu, 2017 da kuma ranar 20 Ga Fabrairu, 2017.
Cikin makon da ya gabata dai Buhari ya fuskanci caccaka daga dimbin jama’a dangane da tabarbarewar tsaro.
ziyarce-ziyarcen da Buhari ya yi sun fara karkato hankulan masu sha’awar zuba jarin kasuwanci a Nijeriya
Gwamnatin Najeriya na shirin dakatar da wasu ayyukan da ta keyi a kasashen waje guda 119.