Kotu ta bada belin Olisa Metuh kan naira milyan 250 bayan ta soke masa daurin shekaru bakwai
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Olisa Metuh, tsohon Sakataren Yada Labarai na jam’iyyar PDP a ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Olisa Metuh, tsohon Sakataren Yada Labarai na jam’iyyar PDP a ...
Metuh dai yace a matsayin sa jami’an yada labarai, an ba shi kudaden don ya yi ayyukan musamman da su, ...
Ana neman zunzurutun naira biliyan 3.97 daga hannun Alex Badeh.
Tsohon Kakakin Yada Labaran Jam’iyyar PDP, Olisa Metuh, ya yanke jiki ya fadi a kotun.
Ana tuhumar Metuh da harkallar karba kudi naira milyan 400 daga ofishin Mai Bawa Jonathan Shawara a Harkar Tsaro, Sambo ...
Kotu ta bukaci Dasuki ya bayyana a kotun amma hakan bai yiwu ba.