An fara samun ƙarancin maganin rigakafin Korona a Duniya -Kungiyar WHO
Metita ta ce karancin maganin rigakafin ya kawo rashin daidaituwa tsakanin kasashen duniya a yanzu haka.
Metita ta ce karancin maganin rigakafin ya kawo rashin daidaituwa tsakanin kasashen duniya a yanzu haka.
Shi dai gwamna Yahaya Bello ya ce Korona, tatsuniya ce, abinda ke damun 'yan Najeriya sun fi Korona.
Gwajin sahihanci da ingancin maganin da hukumar MHRA ta yi ya kai kashi 95.
Sannan kuma ya ce martabar masana kimiyya na kasar nan za ta karu a duniya, kuma Najeriya za ta samu ...
Masana kimiya dake aiki da kamfanonin sarrafa magunguna guda Tara sun yi alkawarin hadawa da samar da maganin
Sai dai kuma tuni har kasar Rasha ta ce ta gama hada maganin rigakafin cutar har kuma ma ta fara ...
Shugaban hukumar Mojisola Adeyeye ta sanar da haka ranar Talata a garin Abuja.
Yanzu ai jiki magayi, kowa ya ji a jikin sa, harkokin kasuwanci sun ruguje, talauci ya dabaibaye kowa, ita kanta ...
An samu wasu manyan kantinan sayar da magani a Fatakwal su na sayarwa naira 50,000 abin da ya yi sama.
Wani shagon magani dake garin Fatakwal jihar Ribas na saida fakitin kwayoyin magani na Hydroxychloroquine naira 50,000.