2023: Za a yi wa Tinubu Ɗawafi na Musamman a Ka’aba, don neman yin nasara a 2023
Masu yin Ɗawafin za su sanya farin harami, inda kafin su ƙarasa sai sun hallara a ƙofar shiga Ka'aba mai ...
Masu yin Ɗawafin za su sanya farin harami, inda kafin su ƙarasa sai sun hallara a ƙofar shiga Ka'aba mai ...
Musulmai 60,000 KADAI za su yi aikin Hajjin 2021, wadanda sun kunshi 'yan asalin kasar Saudiyya da sauran daga kasashe ...
Mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da rage yawan raka'o'in sallar Taraweeh daga 20 zuwa 10 a Azumin Ramadan din ...
Babu buda baki, Itikafi an kuma rage yawan raka'o'in Taraweeh a masallatan Makka da Madinah
Ma'aikatar aikin haji ta kasar Saudi Arabiya ta sanar cewa baki ba za su halarci kasar domin yin aikin Haji ...
Kasar Saudi Arabiya ta saka sabbin matakai domin dakile yaduwar Korona da a baya ta sassauta.
Kuma za a rika saka takunkumin fuska a duk lokacin da za a zo masallaci.
Mahukunta sun ce hakan ya zama dole a dalilin annobar coronavirus.
An samu wadanda suka kamu da cutar 38 cikin kwana daya a kasar da hakan ya sa yawan wadanda suka ...
A wannan madaba'a an buga fassarar Alkurani cikin harsuna 50 da yada da harshen Hausa.