Saudiyya ta saka sabbin dokoki bayan samun karin wadanda suka kamu da Korona
Kasar Saudi Arabiya ta saka sabbin matakai domin dakile yaduwar Korona da a baya ta sassauta.
Kasar Saudi Arabiya ta saka sabbin matakai domin dakile yaduwar Korona da a baya ta sassauta.
Kuma za a rika saka takunkumin fuska a duk lokacin da za a zo masallaci.
Mahukunta sun ce hakan ya zama dole a dalilin annobar coronavirus.
An samu wadanda suka kamu da cutar 38 cikin kwana daya a kasar da hakan ya sa yawan wadanda suka ...
A wannan madaba'a an buga fassarar Alkurani cikin harsuna 50 da yada da harshen Hausa.
Akalla Alhazai biyar 'yan Najeriya ne suka rasu a kasar Saudi
Hukumar Alhazai ta tura jami’ai 41 domin fara tarbar maniyyata
Hukumar Alhazai ta bada hakurin bisa tafiyar hawainiya da ake samu wajen jigilar Alhazan Najeriya
Hukumar Alhazai za ta rufe karbar cikon kudin aikin hajji daga maniyyata a ranar 30 Ga Yuni.
Malaman da za su koyar da maniyyata sun fara hallara sansanin hajji dake Abuja.