KADUNA: Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi tir da kashe-kashen kudancin Kaduna
Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.
Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.
Ya kuma koka a kan dukkanin wakilan.jihar da ke Abuja, da ba su fitowa su na fadar gaskiya.
Hanyoyi na biyu masu muni da aka kashe mutane a yankin, su ne tarzomar gungu-gungun matasa, a Edo, Delta da ...
Cikin makonnin nan biyu da wuce, rahotanni sun nuna cewa an kashe daidaikun Kiristoci a jihohin Adamawa, Barno da Kaduna.
Sojoji 23 kadai Boko Haram suka kasha a harin Metele
Jihar Taraba tayi fama da kashe-Kashe.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bayyana haka a garin Fatakwal