• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KADUNA: Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi tir da kashe-kashen kudancin Kaduna

Mohammed LerebyMohammed Lere
August 7, 2020
in Babban Labari
0
KADUNA: Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi tir da kashe-kashen kudancin Kaduna

Kungiyar gwamnonin Arewa, karkashin jagorancin gwamnan jihar Filato Simon Lalong ta yi tir da harin da aka kai wa wasu kauyukan ‘yan kabilar Atyap hudu dake karamar hukumar Zangon Kataf.

A ranar Asabar wasu ‘yan bindiga sun far wa wasu kauyuka hudu dake karamar hukumar Zangon Kataf. An rasa rayukan mutum 22 a wannan hari.

” Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.

” Yin haka na dawo wa kokarin da gwamnatin jihar ke yi wajen ganin an samu dawowar dawwamammen zaman lafiya a yankin.

A karshe Lalong ya ce a madadin gwamnonin yankin ” Muna mika sakon jajen mu ga gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai.

Kashe-kashen Kudancin Kaduna na ramuwar-gayya ne, ba kisan-kare-dangi ba ne – Kwamandan Sojoji

Kwamandan Sojojin ‘Operation Safe Haven, Chukwuemeka Okonkwo, ya bayyana cewa kashe-kashen da ke faruwa a Kudancin Kaduna, wasu mabarnatan Fulani ne da mabarnatan kabilun yankin ke kashe-kashen a junan su, amma ba kisan-kare-dangi ba ne a ke yi yankin, kamar yadda wasu ke ikirari.

Manjo Janar Okonkwo ya yi wa manema labarai wannan bayani bayan fitowar su wani taron musamman kan matsalar tsaro a Kudancin Kaduna.

Ya ce, “abin da ke faruwa shi ne idan an kai hari a wannan karkara, su ma sai su kai hari a waccan karkara.”

Ya ce, “maganar gaskiya kowane bangare na kai hari a kan wani bangare, to amma ba a jin rahoton barnar da ake yi wa wani bangare. Watakila kuma yawancin gidajen jaridun ba su san cewa ana kashe kowane bangaren kabilun da ke rikicin ba.”

“Ka ga dai akwai tantiran matasan Katafawa ‘yan-sara-suka. Sannan akwai Fulani mahara da kuma wasu ‘yan iskan gari a kowane bangare.

“Sannan kuma wasu mutane na amfani da matsalar tsaron nan su na tsaro su na kai wa jama’a hare-hare.

“A yankin ana zaman gaba da kullatar juna tsakanin kabilun yankin da Fulani. Abu kadan zai tashi sai su fara kai wa juna farmaki. To kuma akwai matsalar satar shanun Fulanji.”

Daga nan ya yi alkawarin cewa sojoji a nasu bangaren za su kara kaimin kare jama’a da kyau. Ya ce sai sake sabon tsari, sabon salo da kuma sabuwar dabara.

“Idan kun san Kudancin Kaduna sosai, za ku gane cewa akwai surkukin jeji sannan kauyuka da garuriwan yankin sun yi nesa da juna. Da yawan surkukin kuwa mota ba ta iya bi. Mu na da karancin sojoji, Amma dai kun duk da haka kun dai san za mu iya yin dukkan wani kokarin da za mu iya yi.”

Daga nan ya yi albashin kara zaratan sojoji a yakin, kuma ya yi kira ga shugabannin al’ummar kabilun yankin da sauran mazauna baki daya su kauce wa dabi’ar kashe-kashe da hare-hare, su rungumi juna su zauna lafiya da juna.

A nasa jawabin, Gwamna Nasiru El-Rufai ya jaddada cewa Gwamnatin Jihar Kaduna za ta yi dukkan kokarin da ta ke kan yi domin tabbatar da zaman lafiya a Kudancin Kaduna.

Ya ce gwamnai sa ta amsa kiraye-kirayen da aka shafe shekaru goma ana yi a yankin, inda aka kafa barikin sojoji da kuma sayen wani rukunin gidaje da za a yi mazaunin dindindin na ‘yan sandan mobal. Sannan kuma an tura zaratan sojojin ‘Operation Safe Haven’ a yankin.

Sai dai kuma El-Rufai ya ce babban kandagarkin da zai wanzar da zaman lafiya a Kudancin Kaduna, shi ne kabilun da ke yankin su yi amanna da juna su zauna lafiya a tsakanin su, su daina kashe-kashen juna.

A karshe ya yi magana kan matsayar da ake ciki dangane da kwamitin binciken rigingimun can baya. Ya kuma ce duk wani mai tayar da fitina ko a wane bangare ya ke, za a kama shi a hukunta.

Tags: El-RufaiHausaKadunaKasheKudancinLabaraiPREMIUM TIMESZangon Kataf
Previous Post

KORONA: Abuja 78, Kaduna 23, Najeriya ta zarce mutum 45,244 da suka kamu

Next Post

Babu wani tubabben Boko Haram da aka dauka aikin soja – Fadar Shugaban Kasa

Next Post

Babu wani tubabben Boko Haram da aka dauka aikin soja - Fadar Shugaban Kasa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KADUNA TA DAGULE: Boko Haram sun darkako Kaduna, ta’ammali da muggan kwayoyi ya yi tsanani a jihar – El-Rufai
  • 2023: APC ta canja ranakun zaɓen fidda-gwanin ‘yan takara
  • 2023: Ba zan iya takara da Amaechi ba, saboda ni da shi ‘uban mu’ ɗaya -Gwamna Badaru
  • HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai
  • ZANGA-ZANGAR MATAN AURE: Ƴan mata na kwace mana mazaje da irin matsatssun kayan da suke saka wa

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.