YI WA MANYAN ƁARAYI AFUWA: Wike ya ce Buhari ya gaggauta rushe EFCC da ICPC kawai kowa tasa ta fisshe shi
Mun sadaukar da rayukan mu, mun rasa abokan mu saboda yanayin aikin mu. Amma yanzu Buhari ya rushe mana gini
Mun sadaukar da rayukan mu, mun rasa abokan mu saboda yanayin aikin mu. Amma yanzu Buhari ya rushe mana gini
Malami ya bayar da kwangilar ga M. E. SHeriff & Co cewa ya gano tare da tantance kadarorin a cikin ...
Sanarwar da Kakakin Yada Labarai na ICPC, Azuka Ogugua, tare da cewa duk inda aka gan su, to a damke ...
ICPC ta ce jami'an ta sun gano an kimshe kudaden a cikin wani boyayyen asusun a CBN, ta yadda ba ...
Bincike dai ya nuna cewa shi da wasu yan uwansa ne ke da mallakin wannan makaranta.
Mun samu korafe-korafen 1934 cikin shekarar 2019. Mun binciki 580, kuma mun gurfanar da mutum 83 a kotu
Za a dauki kwararru a fannin aikin Akawu, Shari'a, Tattalin Arziki, Fasahar Kwamfuta, Nazarin Bincike da Kwamfuta, Kimiyyar Kwamfuta,
An dai fara bai wa gwamnoni wadannan kudade ne a lokacin mulkin Ibrahim Babangida.
Da ya ke bayani, Obasanjo ya ce Najeriya ta samu ci gaba bakin gwargwado a karkashin mulkin PDP daga 1999.
An yanke wa Alanamu hukuncin biyan naira milyan 25 kuma an daure shi shekara biyar.