Kudaden kula da tsaron jihohi sun hada Buratai da gwamnoni dambe
An dai fara bai wa gwamnoni wadannan kudade ne a lokacin mulkin Ibrahim Babangida.
An dai fara bai wa gwamnoni wadannan kudade ne a lokacin mulkin Ibrahim Babangida.
Da ya ke bayani, Obasanjo ya ce Najeriya ta samu ci gaba bakin gwargwado a karkashin mulkin PDP daga 1999.
An yanke wa Alanamu hukuncin biyan naira milyan 25 kuma an daure shi shekara biyar.
“Idan ka dubi dokar ICPC, za ta ga cewa an ba hukumar damar tilasta bincike, kwato dudade da kadarori da ...
Obasanjo ya na neman diyyar ce a kan THE PUNCH da kuma wani fitaccen marubucin ta mai rubutu mako-mako, wato ...
ICPC ce ta maka Kawu a kotu, inda ake tuhumar sa da yi wa naira bilyan 2.5 kisan sabon-kama-kudi.
Shaidu hudu da aka gabatar duk sun kasa bayar da shaidar da kotu za ta iya kama Gwarzo da Garba ...
Shehu ’Yar’Adua shi ne yayan tsohon Shugaban Kasa, Umaru ‘Yar’Adua, wanda ya rasu cikin watan Mayu, 2010.
Ba a daina karkatar da kudaden gwamnati jama'a gwamnati na ba
Atiku ya yi wannan bayani ne a cikin wata takarda da ya aiko wa PREMIUM TIMES, ta bakin kakakin yada ...