Muhimman Batutuwa 10 A Tattaunawar PREMIUM TIMES Da Sheikh Gumi
PREMIUM TIMES ta yi masa tattaki, ta tattauna da shi, kamar yadda za ku karanta tsakuren da aka fito da ...
PREMIUM TIMES ta yi masa tattaki, ta tattauna da shi, kamar yadda za ku karanta tsakuren da aka fito da ...
A baya, nayi kasada da rayuwata wajen shiga daji ina ganawa da su domin kawo zaman lafiya a kasata amma ...
Idan za a iya tunawa, IPOB ita ma an bayyana kungiyar ta ‘yan ta’adda, har ma da umurnin kotu ya ...
Gwamnonin Kaduna da Neja sun turje cewa atitir ba za su zauna da ƴan bindiga ko su biya kudin fansar ...
Sace-sace yaran makaranta ya ƙaru, kashe-kashen mutanen da basu ji ba basu bani ya yawaita, gaba ɗaya komai ya dagule ...
Gumi, wanda tsohon Soja ne kuma mai sukar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, yana yawan kira a kafafen yada labarai
Gumi na magana ne dangane da sace ɗaliban Islamiyya 139 da mahara su ka yi a garin Tegina, cikin Ƙaramar ...
Sun kuma yi barazanar kashe sauran idan ba a biya su diyyar naira miliyan 100 ba kafin su sake su.
Sai dai har yanzu ba a sani ba ko gwamnatin Kaduna ta biya kudi ko kuma da hannun ta wajen ...
Gumi ya ce a iya sanin sa da Pantami da kuma karantarwarsa, babu abin da ya alakanta shi ta'addanci, a ...