HARKALLAR NDDC: Kotu ta hana ‘yan sanda kama Nunieh
'Yan sanda na farautar ta bisa zargin yi wa w.ani kage da kazafi.
'Yan sanda na farautar ta bisa zargin yi wa w.ani kage da kazafi.
Ayyukan ma'aikatar shi ne inganta kayayyakin rayuwar mazauna yankin Neja Delta.
Ba a dade ba kuma sai aka wanke Sylva ta hanyar maida masa da gidajen sa da EFCC ta kwace.
EFCC ta rika binciken sa dangane da zargin jidar kudaden gwamnatin jihar a lokacin da ya ke gwamna, har naira ...
Buhari ya yi magana a kan Akpabio da sauran wadanda suka koma APC don gudun bincike
Yadda sanatoci suka rika murzaa gashin baki a Majalisar Dattawa
Magoya bayan Akpabio sun cika filin jirgin domin yi masa lale marhabin.
Gwamna Udom Emmanuel wanda ke gwamnan dan kabilar su Akpabio ne, shi ma bai bi sanatan zuwa APC ba.