Gwamnatin Yobe za ta cire kashi 10% daga cikin albashin ma’aikata don farfado da fannin ilimi
Kwamishinan aiyukan cikin gida, yada labarai da al'adun gargajiya na jihar Muhammad Lamin ya sanar da haka wa manema labarai
Kwamishinan aiyukan cikin gida, yada labarai da al'adun gargajiya na jihar Muhammad Lamin ya sanar da haka wa manema labarai
Ya ce kwalejojin dake karkashin gwamnatin tarayya wato 'Unity Colleges' za su koma makaranta ranar 11 ga Oktoba.
A Kaduna kuma, Kwalejin ta ce kowani dalibi ya zo makaranta domin cigaba da karatunsa.
Kwamishinan ya fadi hakanne a makarantar sakandaren mata na Sarauniya Amina da ke garin Kaduna.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU. ...