2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse
Ɗan takarar shugaban kasa Rotimi Amaechi ya ziyarci saekin Dutse Maimartaba Mohammadu-Sanusi a fadar sa.
Ɗan takarar shugaban kasa Rotimi Amaechi ya ziyarci saekin Dutse Maimartaba Mohammadu-Sanusi a fadar sa.
Da Malammadori ya bijire wa umurin kotu sai kotun ta umurci hukumar Hisbah na jihar ta daura wa wadannan mata ...
Kwamishinan yace rigima ce kawai ta cikin gida, kuma yan sanda sun shiga sun kawar da fitinar harma da kama ...
Gonna ya ce rundunar ta saurari kararrakin fyade fiye da sauran laifuffuka kamar su garkuwa da mutane da kai wa ...
Bello ya ce an sako Shehu Abdulhamid bayan an biya kudin fansar sa, sai dai bai fadi ko nawa aka ...
An ba da labarin cewa akwai wadanda ke ba maharan bayanan sirri daga kauyen wanda ya sa suka iya afka ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sanarwar rage farashin takin zamani samfurin NPK ga manoma, daga naira 5,500 zuwa naira 5,000.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll, ya nemi mabarata su rabu da sauran jama'a, su maida hankali wajen yin barace-baracen su ...
a wannan ‘yan kudi da Racheal ke samu ta ke taimakawa wajen ciyar da mahaifiyar ta da sauran biyan bukatun ...
An damke Muhammad Bello, wanda aka fi sani da ‘the governor’ a jiya Talata.