KO ME YA YI FARKO ZAI YI ƘARSHE: Buhari ya kafa kwamitin miƙa mulki ga sabuwar gwamnati
Sauran mambobin kwamitin sun sun haɗa da Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Shari'a
Sauran mambobin kwamitin sun sun haɗa da Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Shari'a
Bai dai bayyana waɗanda ya ke zargin su na bin sa a baya su na yi masa taɗiyar ba, to ...
A ranar Juma'a ce Buhari ya yi wanann jawabi, ya na mai yin godiyar musamman ga Allah Ta'ala, saboda tsawoncin ...
Kaita dai ya koma PDP inda tuni ya kafa ofishin kamfen ɗin sa a tsohon ofishin kamfen ɗin Buhari a ...
Sun yi tsokaci cewa Najeriya ƙasa ce ƙasa ce mai mabambantan addinai da ke bin tsarin dimokraɗiyya, ba tsarin addini ...
Wani mai suna Aminu Jamo ne ya kayar da Fatuhu da ƙuri'u 117, shi kuma Fatuhu ya samu ƙuri'u 30 ...
Sarkin Daura Umar Faruk Umar, ya bayyana cewa ƴan Najeriya sun yi babbar sa'a da katarin samun Shugaba Muhammadu Buhari ...
Fatahu wanda yayi jawabi a gaban kwamitin majalisar tarayya dake binciken dakatar da Tiwita da gwamnatin tarayya tayi.
Dan Majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Daura, Nasir Yahaya ya kaddamar da rabon tallafin kudi a harabar ofishin sa da ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana fa’idar da ya ce ke tattare da gina titin jirgin kasa daga Kano zuwa Maradi ...