Makiya dai sun ji Kunya, Buhari zai dawo yau – Inji Chukwu Emeka
Wasu Mazauna garin Daura sun fito titunan garin suna nuna farincikinsu da dawowar Buhari.
Wasu Mazauna garin Daura sun fito titunan garin suna nuna farincikinsu da dawowar Buhari.
Tace a kullum sai tayi magana da dan uwanta Muhammadu Buhari kuma ta na da yakinin yana nan lafiya.