RUFE ƘOFA DA BARAWO: Gwamnan Neja ya lula ƙasar waje, sa’o’i kaɗan bayan sace ɗaliban Islamiyya a Tegina
Jami'in gwamnati ya ce 'yan bindiga kamar su 70 ne su ka karaɗe ƙauyuka 17, a cikin ƙaramar hukumar Wushishi, ...
Jami'in gwamnati ya ce 'yan bindiga kamar su 70 ne su ka karaɗe ƙauyuka 17, a cikin ƙaramar hukumar Wushishi, ...
Ni fa yanzu na gama sauraren wani kan tsaron jihata, abin ya kai ni makura zan dauki mataki kai tsaye ...
A matsayina na gwamnan jam’iyar PDP, ban yadda da siyasa ta ko-a-mutu-ko-ai-rai ba. Neman muƙami ba zaya hanamu faɗin gaskiya ...
Aikin wannan kwamiti shi ne tuntubar juna da masu ruwa datsakin jam’iyya da kuma tsare-tsaren kitimirmirar yadda za a ci ...
Fani Kayode na daga cikin wadanda suke yin tsananin adawa ga jam' iyyar APC tun bayan kasa PDP da ta ...
Kolawole ya kai ziyarar ce tare da rakiyar mataimakin sa, Ahmed Mohammed da kuma wasu ‘yan majalisa daga jihar ta ...
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna bai ce komai ba saboda ya ce bashi da cikakken bayani game ...
Da aka tambaye shi baya tsoron ko karfin kujerar mulki ta yi wa Obaseki tasiri a zaben jihar, Bello ya ...
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Bello El-Rufai ya bayyana cewa lallai yayi azarbabin gaske kuma ya tafka kuskure domin ba halin sa bane kuma ba ...