ƘAURAN BAUCHI: Rundunar Bala ta tarwatsa Dakarun APC a Bauchi
Baturen Zaɓe na Hukumar INEC da ke Kano ya bayyana Abba Kabiru Yusuf na NNPP Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano.
Baturen Zaɓe na Hukumar INEC da ke Kano ya bayyana Abba Kabiru Yusuf na NNPP Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano.
Ya ce zaratan mayaƙan sun kafsa da runduna Gwamna Bala, kuma gwamnan ya gane cewa sun fi ƙarfin sa, sun ...
Tsohon kakakin majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya ja zugan ƴan APC tare da tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Abubakar Sadique
Shugaba Buhari ya fadi haka ne a lokacin da yake jawabi a fadar sarkin Bauchi a lokacin ziyara da ya ...
Na Kuma sauka daga kujerar kodinatan kamfen din Rabi’u Ƙwankwaso da matsayina na sakataren jami’yyar na shi
Yakubu ya ce, " Adalci kenan gwamnati ta maida mana da wasu filiyen a madadin namu.
Sadique ya bayyana cewa zai sauya fasalin jihar ta yadda ƴan jihar za su rika alfahari da jihar su ba ...
Sarkin Bauchi, Mai martaba Rilwan Adamu ya tsige Wazirin Bauchi, saboda wai ya samu rashin jituwa da gwamnan jihar Bala ...
Sarkin Bauchi, Mai martaba Rilwan Adamu ya tsige Wazirin Bauchi, saboda wai ya samu rashin jituwa da gwamnan jihar Bala ...
Wannan yanki ya na da gundumar hakimai uku, wato Pali, Gwana da Duguri. Kiwane basaraken kuwa ya na ƙarƙashin Ƙaramar ...