A shirye muke mu amince wa ɗaya daga cikin mu takarar shugaban kasa a PDP – Saraki
Domin mu samu hadin kai a tsakanin mu. Kasar nan shine a gaban mu ba son rai da burin kowanne ...
Domin mu samu hadin kai a tsakanin mu. Kasar nan shine a gaban mu ba son rai da burin kowanne ...
Wakil ya ce rundunar ta saurari kararraki da suka shafi fashi da makami guda 112 sannan ta kai 'yan fashi ...
Mai Shari'a ya ce EFCC ta kasa gabatar da ƙwararan hujjojin cewa Shamsuddeen Bala ya yi waɗancan laifuka 11.
Mohammed ya kuma ce hukumar za ta zuba magungunan warkar da sarar macizai da cizon kare domin fadada kulan da ...
An ɗauki ma'aikata 'yan sa ido kan shirye-shiryen bada tallafi, wato 'Independent Monitors', waɗanda duk 'yan asalin jihar ne
Kakakin rundunar Ahmed Wakil ya ce kama Lawan na daga cikin kokarin da rundunar ke yi na ganin an kawo ...
Binciken ya kuma nuna cewa tun shekara ta 2000 aka kaddamar da shari’a a jihar Neja lokacin mulkin tsohon gwamna, ...
A cewar sa, aikin zai bada dama ga waɗanda su ka yi rajista su duba su tantance cewa babu kurakurai, ...
Habiba ta ce raba takin zamani kyauta ga mata da uwargidan gwamnan ta yi hanya ce da zai taimaka wajen ...
Ya ce NPHCDA ta bai wa BSPHCDA kwalaben maganin rigakafin ne domin yi wa mutanen rigakafin korona zango na biyu.