LALACEWAR KARATUN JAMI’A: Ƙungiyar Ƙwadago reshen TUC sun yi barazanar bin ASUU rankayawa yajin aiki
Wannan barazana ta zo kwana kaɗan bayan NLC ita ma ta yi irin wannan barazanar tafiya yajin aikin kwanaki uku, ...
Wannan barazana ta zo kwana kaɗan bayan NLC ita ma ta yi irin wannan barazanar tafiya yajin aikin kwanaki uku, ...
A dalilin haka ne ya sa kungiyar malaman suka ce ki dai gwamnati ta amince da zaɓin su ko kuma ...
Tsarin na UTAS dai a yanzu haka ana ci gaba da jaraba shi da auna nagarta, inganci da sahihancin sa, ...
Duk da haka dai Minista Ngige ya shaida wa wakilan ASSU cewa, "ina tabbatar maku wannan taro da muka yi ...
ASUU ta ce matsayin da ta ɗauka a yanzu ƙarin jaddadawa ce kan matsayin ta na farko da ta ɗauka ...
Amma, abin tambaya a ina matsalar ta ke? Shin lokaci baiyi ba da duk mai ruwa da tsaki a kan ...
A wurin walimar ce Buhari ya shaida masu cewa Gwamnatin 2023 za ta gaji ingantacciyar dimokraɗiyya da ƙarfafan hukumomin tsaro.
Wannan sanarwa da NUC ta fitar, ta zo ne ganin yadda korona ta sake barkewa fiye da yadda ta fantsama ...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASSU) ta janye yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni 10, tun a ranar 9 ...
Ngige ya kara da cewa gwamnati ta amince za ta biya ASSU tsohon albashin su na watan Fabrairu zuwa Yuni, ...