‘INKONKULUSIB’: APC ta sha kasa a Jigawa, Yakubu na PDP ya yi nasara a zaɓen kujerar ɗan majalisar Tarayya
Da yake bayyana sakamakon zaben, jami’in zaben Ahmad Baita ya ce Adamu na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 43,053
Da yake bayyana sakamakon zaben, jami’in zaben Ahmad Baita ya ce Adamu na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 43,053
Editan PREMIUM TIMES ya tambayi Kwankwaso yiwuwar shiryawa da Ganduje, ko kuma yiwuwar komawa APC, amma sai ya ce ba ...
Akpabio ya ce APC ta kasa cin zaɓen sauran sanatocin jihar biyu a zaɓen 2023 saboda rigingimun cikin jam'iyyar a ...
Yanzu hankali ya kwanta a Jihar Kano, bayan da Gwamna Abba Yusuf ya samu nasarar tabbatar masa da lashe zaɓen ...
A kasashen da suka ci gaba, jam'iyyu ba a kamfen da zaɓen kawai suka tsaya ba, har da aikin kamo ...
Haka kuma wasu da dama da suka znta da wakilin mu sun nuna kosawarsu suna masu ranar biki kawai suke ...
Shekarar 2023 ta nuna cewa 'yan Najeriya guyawun su sun saki sosai dangane da samun shugabanni nagari.
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.
Irin haka ta faru tsakanin Oshiomhole da Rochas Okorocha, wanda ya so ɗora surikin da wanda zai gaje shi, wato ...
Damagum ya bayar da wannan tabbacin yayin da ya kira taron manema labarai a ranar Talata, a Abuja.