Jam’iyyun adawa ke daukar nauyin zanga-zangar adawa ga gwamnatin Tinubu – APC
Yayin da aka kammala waɗannan tarukan, za mu fito da sanarwa dangane da matsayi da matakan da gwamnati ta ɗauka." ...
Yayin da aka kammala waɗannan tarukan, za mu fito da sanarwa dangane da matsayi da matakan da gwamnati ta ɗauka." ...
Hukumar zaben ta kuma sanar da dan takarar jami’iyyar PDP Nura Abubakar a matsayin wanda ya yi nasara a zaben ...
Da yake bayyana sakamakon zaben, jami’in zaben Ahmad Baita ya ce Adamu na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 43,053
Editan PREMIUM TIMES ya tambayi Kwankwaso yiwuwar shiryawa da Ganduje, ko kuma yiwuwar komawa APC, amma sai ya ce ba ...
Akpabio ya ce APC ta kasa cin zaɓen sauran sanatocin jihar biyu a zaɓen 2023 saboda rigingimun cikin jam'iyyar a ...
Yanzu hankali ya kwanta a Jihar Kano, bayan da Gwamna Abba Yusuf ya samu nasarar tabbatar masa da lashe zaɓen ...
A kasashen da suka ci gaba, jam'iyyu ba a kamfen da zaɓen kawai suka tsaya ba, har da aikin kamo ...
Haka kuma wasu da dama da suka znta da wakilin mu sun nuna kosawarsu suna masu ranar biki kawai suke ...
Shekarar 2023 ta nuna cewa 'yan Najeriya guyawun su sun saki sosai dangane da samun shugabanni nagari.
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.