Gwamnan Akwa Ibom ya kori kwamishinonin da suka tarbi Akpabio
Magoya bayan Akpabio sun cika filin jirgin domin yi masa lale marhabin.
Magoya bayan Akpabio sun cika filin jirgin domin yi masa lale marhabin.
Gwamna Udom Emmanuel wanda ke gwamnan dan kabilar su Akpabio ne, shi ma bai bi sanatan zuwa APC ba.
Ma’aikaciyar asibitin ‘Emmanuel Hospital’ dake Eket Nene Andem ta jinjina kan kirkiro wannan shafi.
A lokacin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ne daga 1999 zuwa 2006, aka kashe dala bilyan 16 a batun hasken ...
Darektan ya koka kan yadda APC ke yi wa 'ya'yan ta.