Minista ta raba takardun kama aiki da komfutoci 172 ga jami’an sa-ido kan ayyukan inganta rayuwar marasa galihu a Sokoto
A sanarwar da mai taimaka wa ministar ta musamman a aikin yaɗa labarai, Halima Oyelade, ta bayar, an ruwaito ministar ...
A sanarwar da mai taimaka wa ministar ta musamman a aikin yaɗa labarai, Halima Oyelade, ta bayar, an ruwaito ministar ...
Ta ce wannan ya na cikin wani sabon shiri ne da ya fara aiki a farkon wannan shekarar da mutum ...
Idan ba a manta ba gwamnatin Tarayya ta umarci da a maida hankali Kano domin dakile matsalolin da ta fada ...
Sun hakikice cewa idan aka ciwo bashin, za a gina kayan more rayuwa da kuma samar da aikin yi ga ...
Ya kuma yi kiran cewa ana matukar bukatar gudummawa daga masu kishi, tausayi da jinkai.
Sani Jingir ya bayyana wa manema labarai haka a wani taro da ya yi da su jiya Lahadi a hedikwatar ...
A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.