Okorocha ya ce Tinubu babba ne, saboda haka zai tausa shi ya janye masa idan lokacin zaɓen fi dda gwani...
Read moreBiyu daga cikin wadanda aka yankewa hukuncin, Surajo Muhammad da Salihu Adamu, an yanke musu hukuncin daurin rai-da-rai yayin da...
Read moreDa ake yanke hukunci a ranar Juma'a, ɗaya daga cikin alƙalan mai suna Ejembi Eko, ya jingine hukuncin da Kotun...
Read moreKwamitin dai ya kama tsohon Babban Daraktan da laifi, kuma ya bayar da shawarar a yi masa dafkal, a maida...
Read moreFintiri ya nuna goyon bayan sa ga Atiku a yayin da rikici ya dabaibaye PDP a kan tsarin karɓa-karɓa.
Read moreAn shafe shekaru masu 'yawa ana yi mana 'yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan
Read moreWannan jarida ta bada rahoton yadda Ukraniya ta yi fatali da buƙatar Rasha na ta yi sarandar birnin Mariupol.
Read moreBabu wani amfani da Manyan Ƙasashen Majalisar Tsaron Majalisar Ɗinkin Duniya ke wa duniya, sai dai cimma burin su su-ya-su...
Read morePremium Times ta buga labarin yadda wuta ta tashi a masana'antar a ranar Juma'a, har mutum uku su ka mutu,...
Read moreIdan ba a manta ba Sanata Goje baya ga maciji da gwamnan jihar Gombe wanda ya mara wa baya a...
Read more