EFCC ta damki wuyan Ahmed tsohon gwamnan Kwara, ta na neman naira biliyan 9 cikin aljifan sa
An ce har dare ya na ta shan ruwan tambayoyi tare da rubuce-rubucen ba'asin abubuwan da ya sani dangane da...
An ce har dare ya na ta shan ruwan tambayoyi tare da rubuce-rubucen ba'asin abubuwan da ya sani dangane da...
Daga cikin wadanda aka kashe din dai 500 duk fararen hula ne, saura 133 kuma jami'an tsaro ne daga bangadorin...
Kakakin Majalisar Tarayya Femi Gbajabiamila ya nuna damuwa dangane da rashin wadatattun kudaden da za su wadaci sojoji su kera...
Mataimakin Kakakin Majalisar Tarayya Idris Wase ne ya kadanta takardar a ranar Talata din nan a zauren Majalisar Tarayya.
Hadiza ta ce maganganun shirme da kazafin da Binta ta yi mata, bilumbituwar surutai ne kawai babu hujja.
Akalla an samu tabbacin kashe mutum 1,603 a hare-hare daban-daban a fadin kasar nan, tsakanin watan Janairu zuwa Maris, 2021.
ISWAP, wato 'Islamic State of West Africa', su ne ke jidalin yakin ganin sun kafa shari'ar musulunci a kasashen Afrika...
Duk wani mukami da na rike bisa hukuncin ubangiji a kan kaddara, ba zan yi amfani da shi ya zama...
A unguwar Surulere na tashi, kuma a can na yi firamare da sakandare. A Yaba na yi jami'a. Kun ga...
Sun kuma yi barazanar kashe sauran idan ba a biya su diyyar naira miliyan 100 ba kafin su sake su.