• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

CIKIN WATANNI UKU: An kashe mutum 1,603, an sace mutum 1,774 a Najeriya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 17, 2021
in Labarai
0
Wadanda su ka yi garkuwa da daliban Kagara na neman kudin fansa a hannun iyayen su

Akalla an samu tabbacin kashe mutum 1,603 a hare-hare daban-daban a fadin kasar nan, tsakanin watan Janairu zuwa Maris, 2021.

Wata kungiya ce mai suna Nigeria Mourns ta tabbatar da wannan kididdigar.

Rahoton na “Munanan Hare-haren Cikin Janairu zuwa Maris 2021″, sun wallafa shi a ranar Lahadi.

Nigeria Mourns ta ce ta tattaro adadin wadanda ta ce an kashe din daga rahotannin da jaridu su ka buga, sai kuma jawaban da dangin wadanda aka kashe din su ka furta.

Sannan kuma rahoton ya nuna an yi garkuwa da mutum 1,774 a cikin watan Janairu zuwa Maris a fadin kasar nan.

Rahoton ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe mutum 921, Boko Haram ko ISWAP sun kashe mutum 207, wasu mutum 205 kuma a daidaikun hare-haren nan da can aka kashe su. Sai kuma wadansu mutum 106 da rahoton ya ce a rikice-rikicen ‘yan kungiyar asiri aka kashe su.

Kisan-gillar da jami’an tsaro ke yi ba tare da hukunta mai laifi ba ya haddasa kisan mutum 79 a hannun jami’an tsaro, rikice-rikicen kabilanci ya ci rayuka 53, yayin da makiyaya su ka kashe mutum 32.

Daya daga cikin ‘yan kungiyar Nigeria Mourns mai suna Ier Jonathan, ya ce kashe-kashen ya yi muni matuka, amma ba an fito da adadin ba ne don a ci mutuncin gwamnati.”

Yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a kasar nan, abin ya kai ga rahotannin bayyanar Boko Haram a wasu jihohin da su ka hada Nasarawa, Bauchi, Neja da kuma alakanta masu garkuwar da su ka sace dalibai 20 na Jami’ar Greenfield ta Kaduna, su kuma gwamnoni 17 na kudancin kasar nan, sun bijiro da wasu matakan tsaron da ake ganin kamar fito-na-fito ko nuna gazawar gwamnatin Buhari ce su ka yi kuru-kuru.

“Shaidanun Mutane Masu Kambun-baka Ne Su Ka Tasa Gwamnatin Buhari A Gaba” -Femi Adesina”

Kakakin Yada Labaran Shugaba Muhammadu Buhadi, wato Femi Adesina, ya bayyana cewa shaidanun mutane masu kambun-baka, wadanda ya kira Aeye da Ysrabanci ne su ka tasa gwamnatin Buhari a gaba.

Ya ce dalili kenan ba a ganin namijin kokarin manyan ayyukan raya kasar da Buhari ke yi, sai matsalolin da ke damun kasar nan su ka fi fitowa fili.

“Idan ka na kakari ka na aikata ayyuka muhimmai a kasa, za a samu wasu shaidanun mutane masu kambun-baka, wadanda ba su ganin alherin sa, kuma ba su yayata alheri sai sharri. To irin wadannan da Yarabawa ke kira Aeye, idan su ka ta sa ka a gaba, duk da irin kokarin da ka ke yi, to za a rika cin karo da ibtila’in da ka na kokari amma wani abu na shantale maka kafafu. Ka na binne shuka, bayan ka tashi daga gona, ka tafi gida, sai shaidanu masu kambun-baka su rika bi su na tonewa.” Inji Adesina, a cikin wani rubutun sa da ya fitar ranar Alhamis.

Tags: AbujaHausaLa araiLabaraiMutuwaNews
Previous Post

KWAN-GABA-KWAN-BAYA: Yayin da Gwamnatin Buhari ke dukan kirjin gamawa da Boko Haram, a lokacin su ke kara kafa sansanoni a wasu jihohi

Next Post

An damke dan shekara 22 da ya ci zarafin tsohuwa mai shekaru 88

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Prison

An damke dan shekara 22 da ya ci zarafin tsohuwa mai shekaru 88

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Sai an sauya wa dimokraɗiyya fasali da tsari idan ana so a kauce wa yawan juyin mulki a Afrika – Goodluck Jonathan
  • RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun sauke lodin matafiya 25, sun nausa cikin daji da su da rana gatse-gatse
  • Ramalan Yero ya fice daga PDP, ya ce jam’iyyar ta ishe shi haka nan
  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.