Nan ba da dadewa ba harajin da muke cizga a Kaduna zai ishe mu dawainiyar kasafin kudin jihar – Abdullahi
A jihar Kaduna kashi 31 ne cikin 100 muke amfani da rabon mu daga gwamnatin tarayya amma sauran kashi 69...
A jihar Kaduna kashi 31 ne cikin 100 muke amfani da rabon mu daga gwamnatin tarayya amma sauran kashi 69...
Samar wa mutane musamman a yakin karkara tsaftataccen ruwan sha zai taimaka wajen hana bullar cutar a jihar
Sai dai kuma a wajen kokarin kora su daya daga cikin jami'an Sibul Difens ya rasa ransa bayan 'yan bindigan...
Umaru ya ce a cikin ƙabilan ƙasar nan ƴan ƙabilar Igbo ne ba su nuna banbanci da kyamar bako, sun...
Tsafe yace maharan sun kawo wa kauyen farmaki domin wai ya za ma darasi ga sauran kauyukan da za suke...
Ta tabbatar cewa gidauniyar za ta ci gaba da mara wa zaurawa mata baya domin ganin sun zama mutanen da...
Maharan sun aika da sakon cewa suna bukatar Naira 500,000 kudin fansar mutum biyar din da suka tafi da su.
Shehu da abokinsa Mustapha sun dawo gida sai dai anyi ta cewa wai sai da aka biya makudan kudade kafin...
Hukumar kidaya ta ƙasa NPC ta bayyana cewa adadin yawan mutanen dake Najeriya ya kai miliyan 206 a shekaran 2020.
Maryam ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su hada hannu da gwamnati domin ganin an yaki muggan...