• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
June 2, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
Sojoji sun  kashe Ƴan ta’adda 60, sun kama 50 a Arewa maso Yamma da Arewa ta Tsakiya cikin makonni uku

Hedikwatar tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa dakarun sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 58 sannan sun kama wasu 161 a cikin makonnin biyu da suka gabata.

Darektan yada labarai na hedikwatar tsaro Musa Danmadami ya sanar da haka a Abuja ranar Alhamis.

Danmadami ya ce sojoji sun kama Kuma sun kashe wadannan mutane ne a yakin Arewa ta Tsakiya, Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabashin Najeriya.

Ya ce dakarun sun ceto mutum 66 da ‘yan ta’addan suka yi garkuwa da su sannan sun kama makamai da dama da maharan ke amfani da su.

Danmadami ya ce dakarun dake aiki a karkashin ’Operation Hadin Kai’ sun kashe Boko Haram/ISWAP 26 da a ciki akwai dan kunan bakin wake daya, sun kama wasu mutum 22 da a cikin su akwai infoma biyu sannan sun kuma kama wasu ‘yan ta’adda 55 a yankin Arewa maso Gabas.

Ya ce dakarun sun ceto mutum 16 da aka yi garkuwa da su sannan iyalen maharan mutum 876 da suka hada da maza 89, mata 249 da yara 538 sun mika wuya.

Ya ce dakarun sun kama makamai da dama, motoci da dai sauran kaya a maboyar maharan.

“Rundunar sojin sama ta kashe ‘yan ta’adda da dama a harin da ta tai a sansanonin yan bindigan dake Arewa maso Gabas.

Danmadami ya ce rundunar ‘Operation Safe Haven’ da ‘Operation Whirl Stroke’ sun kashe ‘yan ta’adda 7, sun kama wasu 35 sannan sun ceto mutum 14 da aka yi garkuwa da su a Arewa ta Tsakiya.

Ya ce jami’an tsaron sun kama bindigogi da harsasai da dama da dabobbi 403 na sata.

Danmadami ya ce sojojin sama da kasa dake aiki a karkashin ‘Operation Hadarin Daji’ sun kai wa mahara hari a jihohin Kaduna, Katsina, Sokoto da Zamfara.

Ya ce a wannan harin dakarun sun kashe ‘yan ta’adda 25, sun kama 41 sannan sun ceto mutum 36 da aka yi garkuwa da su.

Tags: AbujadabbobiDanmadamiKadunaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

Next Post

Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar

Aisha Yusufu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.