Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya
“Rundunar sojin sama ta kashe ‘yan ta’adda da dama a harin da ta tai a sansanonin yan bindigan dake Arewa ...
“Rundunar sojin sama ta kashe ‘yan ta’adda da dama a harin da ta tai a sansanonin yan bindigan dake Arewa ...
A Arewa ta Tsakiya rundunar ‘Operation Safe Haven’ da ‘Operation Whirl Stoke’ sun kama bata gari mutum 44 sannan sun ...
Danmadami ya ce dakarun sun kama wani dake siyo wa mahara kaya da Naira miliyan 1.5 da jerin kayan da ...