• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 28, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

Gwamna Badaru Abubakar na Jihar Jigawa ya hau mulki a ƙarƙashin APC a 2015. Ya na cikin gwamnonin da su ka ci albarkacin farin jinin Buhari a guguwar 2015.

A farkon hawan sa, ya bayyana cewa ya gaji basussuka da kuma matsalar wasu ayyukan raya jiha da Gwamnatin PDP wadda ya gada, ta fara amma ba ta kammala ba.

“Wato da na kama mulki, na ga bayanan ayyukan da na gada daga PDP, sai a jiki na na ke jin kamar na tsere kawai.”

Badaru ya ce Naira miliyan 16 kaɗai ya gada daga gwamnatin tarayya. Wato ba a ma san yadda za a iya biyan albashi a lokacin ba kenan.

Gwamnatin Badaru ta yi alƙawarin magance “matsalar tsaro, ilmin zamani da inganta tsarin samar da aikin yi da bunƙasa al’umma.

Akwai kuma barin ruwa mai tsafta, kiwon lafiya, samar wa matasa aiki, tallafa wa mata wajen sana’ar dogaro da kai, rage raɗaɗin talauci ta hanyar bunƙasa aikin gona da sauran su

Shin Badaru ya yi dabarun yin nasara, ko daburcewa ya yi tsawon shekaru takwas.

Taras Da Ɗimbin Bashin Da Ake Bin Jigawa:

A ranar da aka rantsar da Badaru, a 29 Ga Mayu, 2015, ya taras ana bin jihar Jigawa bashin Naira biliyan 110. Wannan adadin kuwa a wancan lokacin kuwa, bashin ya ma haura adadin kasafin Kuɗin jihar. Alhali kuma ya taras da Naira miliyan 16 kaɗai a cikin asusun jihar.

Daga cikin bashin akwai Naira biliyan 13.64 da ‘yan kwangila ke bi, amma ba a biya ba. Sai kuma Naira biliyan 91.6 na bashin kwangiloli wanda an fara, amma ba a kammala ba, har Naira biliyan 91.6.

Daga cikin basussukan, akwai Naira biliyan 1.57 da gwamnatin PDP ta gada daga gwamnatin 1997 zuwa 2007.

Zaɓaɓɓen Gwamna Umar Namadi, wanda za a rantsar ranar Litinin, shi ne Kwamishinan Kuɗi na Gwamna Badaru har tsawon shekaru takwas. Ya ce Gwamnatin Badaru ta kammala ayyukan kuma ta biya ‘yan kwangila kuɗaɗen, ta kuma ƙaddamar da su kafin 2019.

Ƙarancin Kuɗaɗen Shiga Jigawa:

Lokacin da Badaru ya hau mulki a 2015, Naira biliyan 5 kaɗai Jigawa ta karɓa a matsayin kuɗaɗen shigar da aka tara a cikin jihar. Kamar yadda lissafin Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa (NBS).

Jigawa ba ta tara kuɗaɗen haraji na cikin jiha sosai. Domin daga naira biliyan 5 ɗin 2015, a 2019 ma da kyar aka samu naira bilyan 12.9.

Batun bashi kuma ana bin jihar Bashin Naira biliyan 43.52.

Abin Yabo A Jigawa:

Rahoton Kwamitin Miƙa Mulki wanda PREMIUM TIMES ta ga kwafen, ya jinjina wa gwamnatin Badaru wajen samar da ruwa mai tsafta.

Gwamnatin Badaru ta rage yawan mutuwar ƙananan yara, daga yaro 192 cikin 1,000 zuwa 174 cikin 1,000 a 2015. Zuwa 2023 adadin ya koma 95 cikin 1000.

An samu raguwar mata masu mutuwa a wajen haihuwa. Kuma an samu ƙarin yawan mata masu haihuwa asibiti, idan aka kwatanta da 2015 da kuma yanzu a 2023.

Katutun Fatara Da Talauci A Jigawa:

A malejin awon tantagaryar fatara da talauci, wanda Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa (NBS) ta auna da shi a 2022, ta ce mutum miliyan 133 a Najeriya ba su da cin yau ballantana na gobe, sai sun fita sun nema a ranar. Ko su samo, ko ba su samo ba.

Wannan yawan masu fama da talauci ya yi katutu a Jigawa, inda a lissafin 2015 ya nuna kashi 84.3 bisa100 na al’ummar jihar duk matalauta ne.

Har yau dai jiya kamar yau, domin Jigawa na sahun farko na jihohin da su ka fi yawan matalauta a Najeriya.

Tags: AbujaAPCBadaruHausaJigawaMamadiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

Next Post

JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
BAYA BA ZANI A RANAR ZAƁE: Jami’an tsaro sun watse daga rumfar zaɓen Buhari, bayan Shugaban Ƙasa da matar sa A’isha sun dangwala ƙuri’a

JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba - Buhari

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.