KAI TSAYE DAGA MAZAƁUN KASAR NAN: Tinubu ya fara tsere wa sauran ƴan takara, Atiku na kawo wuta, Kwankwaso na rarrafe, Obi na neman hanya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage zabe a rumfunar zabe 141 a Yenegowa jihar Bayelsa.
Shugaban hukumar Mahamood Yakubu wanda ya sanar da haka a Abuja ya ce hakan ya auku ne a dalilin tashin hankali da aka samu a unguwanni 4,6,8 da 14 inda a yanzu haka jami’an tsaro sun ce sun shawo kan matsalar
Jami’an tsaron EFCC, ICPC, NDLEA sun watse daga rumfar zaɓen da Shugaba Muhammadu Buhari da matar sa A’isha sun dangwala ƙuri’ar su.
Jami’in tsaron dai sun yi dafifi ne a mazaɓar domin a hana sayen ƙuri’u da daƙile duk wata hanyar maguɗin zaɓe.
ZABEN SHUGABAN KASA: #NigeriaDecides2023: Hukumar EFCC ta kama wani malamin jami’a da zunzurutun kuɗi har naira miliyan 306 danƙare a cikin motar sa a jihar Benuwai
KAI TSAYE DAGA MAZAƁUN KASAR NAN: An ɓarke da biki a mazaɓun dake zagaye da fadar Aso Rock , bayan an bayyana sakamakon Peter Obi na LP ya lashe kusan duka rumfunan zaɓe da ke wannan wuri
SAKAMAKON ZABEN SHUGABAN KASA: Tinubu ya guntile fukafikin Kwankwaso na NNPP, ya murkushe Atiku na PDP a Kazaure, jihar Jigawa
Sakamakon zaɓen Rumfar Ba’auzini dake ƙaramar hukunar Kazaure, Jihar Jigawa
Bi Mu a nan domin samun sakamako zaɓe kai TSAYE
Zaɓen shugaban ƙasa
APC: 130
LP: Nil
PDP: 61
NNPP: Nil
Fadar Shugaban Kasa
Presidential
LP: 190
APC: 87
PDP: 70
House of Reps
LP: 140
APC:109
PDP:109
SDP:2
ADC:4
NRM:1
NNPP:2
AA:1
APGA:1
YPP:1
Action Alliance:1
Invalid: 1
Blank votes: 5
Senate
LP: 138
APC: 98
PDP: 124
ADC:7
ZLP:4
Accord:1
NNPP: 6
SDP: 2
YPP: 1
AA:1
APM:1
APGA:1
Blank ballot: 7
Invalid: 1
Akwanga West PU:Central Primary School 001
Election Type: Presidential
No of Registered Voters:750
No of Accredited Voters:167
No. of valid votes:160
No. of Invalid votes:6
Akwanga Primary school
APC-76
LP-36
NNPP-10
PDP-29
ZLP-2
APP-2
SDP-5
YPP-1
Invalid -6
Total=166
Bauchi – Gundari
PRESIDENTIAL
APC 94
PDP 187
NNPP 51
PRP 1
YPP 1
LP 3
APGA 0
ADC 0
Invalid 5
SENATE
APC 39
PDP 136
NNPP 161
PRP 2
SDP 0
ZLP 1
APGA 0
ADC 0
Invalid 1
HOUSE OF REPRESENTATIVE
APC 63
PDP 259
NNPP 15
PRP 2
LP 0
ADC 1
APN 1
Invalid 1
Rumfar Makera Cinema, jihar Yobe
Result: PRESIDENTIAL
PDP: 158
APC: 52
NNPP: 11
SENATE
PDP:71
APC: 147
NNPP:1
REP
PDP:152
APC:54
NNPP:14
Wakilin Gabas 1 Jihar Katsina
PDP-149
APC-58
NNPP-25
LP- 2
APM-1
ADC-1
INVALID-15
SENETORIAL
PDP-113
APC-116
NNPP-10
ADC-1
SDP-1
INVALID-10
REPS.
PDP-119
APC-106
NNPP-9
INVALID-11
Last Updated: 25 minutes ago
ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Rubdugun sakamakon zaɓe daga ƙananan hukumomi daban-daban a yankunan ƙasar nan:
Sakamako Daga Jihar Ondo:
1. Ƙaramar Hukumar Ikere
APC 17,334
PDP 6,623
LP 704
NNPP 6
2. Ƙaramar Hukumar Idenre
APC 13,601
LP 2,262
PDP 10, 532
3. Ƙaramar Hukumar Owo
APC. 29,480
LP 3, 200
PDP. 5, 173
NNPP. 52
SDP. 42
ZLP. 129
4. Ƙaramar Hukumar Akoko North
APC. 24,613
PDP. 5,200
LP. 736
SDP. 73
5. Ƙaramar Hukumar Ile-Oluji/Okeigbo
APC 14,750
PDP 6,199
LP 1,576
SDP 12
6. Ƙaramar Hukumar Ondo Ta Yamma
APC 24,052
PDP 8,534
LP 6171
NNPP 161
SDP 497
ZLP 912
7. Ƙaramar Hukumar Ose
APC 14376
LP 2,031
NNPP 23
PDP 4767
8. Ƙaramar Hukumar Ondo Ta Gabas
APC 8390
LP 2,004
NNPP 55
PDP 3912
9. Ƙaramar Hukumar Akure Ta Arewa
APC 14,261
LP 2,945
NNPP 69
PDP 4637
10. Ƙaramar Hukumar Akoko Arewa maso Yamma
APC 28,367
LP 920
NNPP 28
11. Ƙaramar Hukumar Akoko ta Arewa maso Gabas
APC 10,765
LP 470
NNPP 07
PDP – 3016
12. Ƙaramar Hukumar
APC 15,055
LP 954
NNPP 08
PDP 45360
13. Akoko Arewa maso Gabas
APC 25757
LP 124
Jihar Katsina:
Ƙaramar Hukumar Dutsi:
APC- 9258
NNPP- 289
LP- 05
PDP- 8074
PRP – 05
SDP- 01
Ƙaramar Hukumar Ondo Ta Yamma
A: 52
AA: 18
AAC: 85
ADC: 647
ADP: 125
APC: 24,053
APGA: 54
APM: 36
APP: 42
BP: 21
LP: 6,171
NNPP: 161
NRM: 33
PDP: 8,534
PRP: 19
SDP: 497
YPP: 34
ZLP: 912
Jihar Katsina:
Ƙaramar Hukumar Batsari:
APC 7,017
NNNP 1,096
PDP 8,889
Total votes cast.17870.
ONDO STATE
AKOKO NORTH WEST LOCAL GOVERNMENT
PRESIDENTIAL ELECTION
Registered voters – 81,855
Accredited voters – 31,575
A: 02
AA: 01
AAC: 17
ADC: 196
ADP: 95
APC: 24,613
APGA: 27
APM: 09
APP: 04
BP: 03
LP: 736
NNPP: 08
NRM: 09
PDP: 5,200
PRP: 04
SDP: 63
Jihar Katsina:
Ƙaramar Hukumar Charanci:
APC- 12,779
NNPP- 609
PDP- 8020
LP- 10
PRP- 10
APC 4566
PDP 6076
LP 175
NNPP
Jihar Osun
Ƙaramar Hukumar Ifedayo
PDP 5744
APC 3610
LP 93
NNPP 03
Ƙaramar Hukumar Ilesa
PDP 10841
APC 9803
LP 1651
NNPP 26
Ƙaramar Hukumar Atakumosa West
PDP 7078
APC 5003
LP 355
NNPP 04
Ƙaramar Hukumar Ife North
PDP 9754
APC 7915
LP 667
NNPP 12
Ƙaramar Hukumar Ila LG
PDP 12334
APC 9841
LP 230
NNPP 11
Ƙaramar Hukumar Irepodun
PDP 14541
APC 10437
LP 210
NNPP 13
Ƙaramar Haukumar Oriade
PDP 14982
APC 11745
LP 677
NNPP 10
Ƙaramar Hukumar Obokun
PDP 14084
APC 8196
LP 316
NNPP 014
Ƙaramar Hukumar Ife East
PDP 12,818
APC 20903
LP 2422
NNPP 88
Ƙaramar Hukumar Olaoluwa
PDP 8134
APC 7355
LP 142
NNPP 39
Ƙaramar Hukumar Orolu
PDP 8944
APC 7720
LP 197
NNPP 13
Ƙaramar Hukumar Atakumosa Eas
PDP 9405
APC 2768
LP 100
NNPP 07
Ƙaramar Hukumar Osogbo
PDP 19085
APC 28474
LP 2937
NNPP 50
Ƙaramar Hukumar Ede
PDP 16142
APC 5477
LP 537
NNPP 19
Ƙaramar HukumarOdo-Otin
PDP 14098
APC 10825
LP 506
NNPP 13
Ƙaramar Hukumar Egbedore
PDP 10432
APC 8536
LP 1469
NNPP 37
Ƙaramar Hukumar Ife South
PDP 9765
APC 955
LP 554
NNPP 30
Ƙaramar Hukumar Ilesa
PDP 10089
APC 9580
LP 1358
NNPP 24
Ƙaramar Hukumar Boripe
PDP 8921
APC 15325
LP 294
NNPP 09
Ƙaramar Hukumar Aiyedire
PDP 8015
APC 7714
LP 168
NNPP 02
Ƙaramar Hukumar Ife Central
PDP 10777
APC 19362
LP 3374
NNPP 111
Ƙaramar Hukumar Olorunda
PDP 14674
APC 21482
LP 1649
Jihar Katsina:
Ƙaramar Hukumar Ingawa
APC- 12,315
NNPP- 3,388
PDP- 12,152
LP- 47
SDP- 08
Discussion about this post