• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

TSAKANIN SOLUDO DA ANDY UBA: Yadda APC ta shiga takarar sukuwa da makahon doki

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 9, 2021
in Labarai daga Jihohi
0
TSAKANIN SOLUDO DA ANDY UBA: Yadda APC ta shiga takarar sukuwa da makahon doki

Andy Uba and Charles Soludo

Tsallen-baɗaken da Andy Uba ya yi zuwa cikin jam’iyyar APC ana kusa da fara yaƙin neman zaɓe, ya sa masu nazarin siyasa da dama na ganin cewa zai iya yin nasara a zaɓen Gwamnan Jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar.

Fitowar sa matsayin ɗan takarar APC da yadda Shugaba Buhari ya karɓe shi a Fadar Shugaban Ƙasa, ya ƙara bai wa kowa mamaki, ganin irin rawar da Uba ya taka wajen ƙoƙarin gurgunta dimokraɗiyya a Jihar Anambra, a 2007, lokacin da ya ke PDP.

Yayin da Andy Uba ya shiga takara cike da buri da tinƙahon ganin zai iya yin nasasa, dukkan ‘yan takardar sun fuskanci ƙarancin fitowar masu jefa ƙuri’ar da aka ce waɗanda suka fito ba su fi kashi 20 bisa 100 na masu rajistar INEC a jihar ba.

Maimakon a ga Andy Uba ya zaburi doki ya karta a guje ya yi wa sauran ‘yan takara fintinkau, sai ya koma sagarabtu da haniniya, maimakon gudu.

Tun tafiya ba ta yi nisa ba, Charles Soludo na APGA ya bi shi har ƙaramar hukumar haihuwar Uba, ya ranƙwala shi da ƙasa.

Charles Soludo wanda ya lashe ƙananan hukumomi 18 cikin 20 da aka bayyana sakamakon su, ya sha kaye a Ƙaramar Hukumar Ogbaru, inda can ne mahaifar Minista Stella Odua.

Sai dai kuma abin mamaki, ɗan takarar jam’iyyar PDP, Valentine Ozigbo ne ya kayar da shi, ba Andy Uba, ɗan takarar APC jam’iyyar su Stella ɗin ba.

Andy Uba ya zo na uku da ƙuri’u da ƙuri’u 43,000 da ‘yan ɗoriya.

Yayin da Ozigbo ya samu ƙuri’u 3,445, Soludo ya samu 3,051.

Tuni dai duk da kurin da Andy Uba ya riƙa yi, Soludo ya tsere masa fintinkau da ƙuri’a kusan 60,000.

Jihar Anambra ita ce jihar ta biyu wajen ƙankantar faɗin ƙasa a Najeriya.

Jihar Legas ce kaɗai ta fi jihar Anambra faɗi.

Soludo: Falken Da Ya Saba Karo Da Kuɗi, Maza Ba Su Iya Zubar Masa Haƙora:

Ba tun yau Charles Chukwuma Soludo ya fara goyayya da gaggan masu kuɗi ba.

Bayan ya zama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN cikin 2003, ya na ɗan shekara 43, ya fito da wata doka a cikin 2004, domin ƙarfafa ƙarfin bankunan Najeriya.

Tsarin ‘Consolidated Policy’ da ya fito da shi, ya jaddada cewa daga ƙarshen 2005, tilas jarin kowane banki ya kasance ya kai Naira biliyan 25, maimakon Naira biliyan 2.

Wannan ƙa’ida da ya gindaya, ta kai ga bankunan kasuwanci sun ragu a Najeriya, daga 86 zuwa 25 kaɗai.

Valentine Ozigbo: Gurgun Da Ka Iya Lashe Wa PDP Gasar Tsere Ko Da Ɗingishi:

Duk da Charles Soludo ya tsere wa Valentine Ozigbo na PDP fintinkau, hakan ba ya na nufin ya haƙura kawai ba, domin komai na iya faruwa a zaɓen ‘inkwankulisib’ da za a yi ranar Talata a Ƙaramar Hukumar Ihiala.

An ga irin haka a Jihar Kano, inda APC ta yi jijjige-jijjige da rarume-rarumen rububin ƙuri’un ko ana ha-maza-ha-mata.

Kanan idan Ozigbo ya yi katari al’ummar Ihiala masu rajistar zaɓe suka yi masa ruwan ƙuri’u, to wataƙila labari zai iya shan bamban.

To sai dai kuma cin ‘inkwankulisib’ ga ɗan takarar da aka tsere wa fintinkau da kusan ƙuri’u 50,000, sai mai uwa a gindin murhu, wato ɗan jam’iyya mai mulki.

Shi kuwa Ozigbo, ba ma za a kira shi agola ba, sai dai a kira shi marayan tsuntsu.

Tags: AbujaAbuja NewsNewsPREMIUM TIMESSoludo Anambrazabe
Previous Post

Yadda kotu ta ɗaure Maina shekaru 8 a kurkuku bisa samunsa da laifin karkatar da naira biliyan 2 kudin fansho

Next Post

Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari’ar musulunci a jami’ar kasar Birtaniya

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari'ar musulunci a jami'ar kasar Birtaniya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.